President Tinubu Communicates Senate seeking Confirmation of Olayinka Oladunjoye as Federal Commissioner representing Lagos state in National Population Commission.
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
Comments
Popular posts from this blog
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin N-Power tace Kusan kashi 80 cikin 100 ke binsu bashi. Betta Edu ministar harkokin jin kai da yaki da fatara ce ta bayyana hakan a ranar Asabar, 7 ga watan Oktoba. Edu ta ce akwai kura-kurai da dama a cikin shirin kuma sun kaddamar da bincike kan yadda aka yi amfani da kudaden tun lokacin da aka fara shirin. Ministan ta yi nuni da cewa, akwai wasu da suka ci gajiyar tallafin da ake ba su alawus duk wata amma ba sa wurin aikinsu. Edu ta kuma ce ya kamata wasu daga cikin wadanda suka ci gajiyar shirin su fice daga shirin tun 2022 amma har yanzu suna kan biyan albashi. Tace "Dole ne mu koma mu duba N-Power mu fahimci mene ne matsalolin don haka za mu dakatar da shirin a yanzu har sai an kammala binciken da ya dace kan yadda ake amfani da kudi a cikin shirin N-Power" ministan tace Muna son sanin adadin nawa ne. mutane na dake asalin cin gajiyar acikin shirin a yanzu, mutum nawa suke bin bashi. Kuma zamu sake fasalin N-Power gaba daya tare da...
RRR Duk Wadanda Suka Cike Wannan Tsarin na RRR Kusan Shekara 2 Kenan Data Gabata. Mal. Indai An tantanceka, Ka bada bayananka Daidai, Kuma An shigar dasu Daidai, Kawai kasha kuruminka. Kana Cikin Wadanda zasu Rabauta da 75k da Gwamnatin tarayya take Gaf da fara bawa talakawan Kasa. Haka Shima Wanda ya sami 5k A farkon Shirin da akayi na Gwaji da Kuma wadanda suka sami 30k da yawansu suma zasu amfana da wannan kudi da za'a sake bayarwa, Domin harda BAYANANSU ake tantancewa a yanzu haka. Haka abin yake ga masu CCT PVHH Wadanda akayi na Gwaji Akaran farko da kuma Wanda aka zabi wasu jihohi akayi a online daga baya, Wasu Da yawama anfara basu kudin tin abaya. Wasu Kuma an bude Musu Account a Access Bank da Zenith Bank a Karkashin Wannan shiri, Wasuma har ATM 🏧 dinsu sun karba. Wasu Kuma an Tantancesu amma ba'a Turo musu da account ba, Amma sunada yellow kati 🟡 A hannunsu, Wasu kuma suna da blue 🔵 din kati a hannunsu, Dukkansu suna ciki da Yardar ALLAH. A Yanzu Haka b...
Comments
Post a Comment