DA DUMI DUMINSA:

 DA DUMI DUMINSA: Ministar harkokin jin kai da yaki da fatara, Dr Betta Edu ta nemi goyon bayan ministar yada labarai ta kasa 

a kan shirin

gwamnatin tarayya za ta baiwa gidaje miliyan 15 a karkashin shirin CCT da jimillar kudi Naira 75,000 da za ta biya kowane mai cin gajiyar kashi uku.

Dokta Edu ta kuma bayyana cewa mutane miliyan 1.5 ne za su ci gajiyar shirin GEEP daga watan Oktoba, 2023.

Kowanne wanda ya ci gajiyar shirin zai karbi Naira 50,000 a karkashin ๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‰shirin lamunin mata, 

๐Ÿ‘‰Da kuma yen kasuwa

๐Ÿ‘‰da manoma 

GEEP. Za a biya kudaden ne a matakai 3 na mutane 500,000 a kowane lokaci

Mb Muaz



Comments