LABARAI DA DUMI DUMINSA;

 Ni a ganina da za a sanya Sojojin sama a cikin sati ɗaya ko biyu, su bi dazukan nan, su riƙa bombin ɗin ƴan bindigar nan, sannan a sanya Sojojin Ƙasa su ƙarasa waɗanda basu mutu ba, Wallahi za a kawo ƙarshen Matsalar nan.

 


Cewar tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmed El-Rufai

Comments

Popular posts from this blog

News Flash