Posts

Showing posts from October, 2023

Breaking News

Image
 PRESS RELEASE POLICE RECRUITMENT COMMENCES AS RECRUITMENT BOARD OPENS APPLICATION PORTAL - IGP Charges Applicants on Vigilance Against Fraudsters The Nigeria Police Force is pleased to announce the commencement of the recruitment process for qualified individuals into the rank of Police Constables in the General Duty and Specialist Cadres. The Police Recruitment Board is set to open the application portal on October 15th, 2023, marking the beginning of an essential phase in enhancing the Force's capabilities and effectiveness. The online application portal will be opened for the period of six weeks from 15th October to 26th November 2023, where prospective applicants are required to complete the online application forms and submit same within the specified period via www.apply.policerecruitment.gov.ng  Applicants shall be of Nigerian origin by birth and must possess the National Identification Number (NIN) with a minimum of 5 credits in not more than 2 sittings in WAEC/NECO or its

Breaking News

Image
 The Central Bank of Nigeria (CBN) has decided to remove previous restrictions on a wide range of (43) items. These items include various commodities such as rice, cement, palm oil products, as well as items like steel sheets, furniture, and textiles, among others."

News Flash

Image
 President Tinubu Communicates Senate seeking Confirmation of Olayinka Oladunjoye as Federal Commissioner representing Lagos state in National Population Commission. 

Breaking News about RRR

Image
 Conditional Cash Transfer:  vulnerable Pensioners Will receive N25,000 Grants from Next Month, Betta Edu Tells NLC The Federal Ministry of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation  will from next month start payment of twenty five thousand Naira grants to the benefiting  members of the Nigeria Union of Pensioners captured in the expanded National  Social Register of the  Conditional Cash Transfer,(CCT) Scheme. Minister For Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation, Dr Betta Edu, announced  this Wednesday when she met with the leadership of the Nigerian Labour Congress,NLC led by its President,Joe Ajaero at Labour House,  Abuja.  The Minister explained that the decision to include vulnerable pensioners in the CCT scheme was President Bola Ahmed Tinubu's commitment to labour leaders which he will deliver on. Edu told the NLC that "the President mentioned very clearly that vunurable pensioners should be immediately captured on the National social Register and benefit from

BREAKING NEWS:

Image
 During a working visit to #Lagos for the verification of the National Social Register, the Hon Minister of Humanitarian Affairs and Poverty Reduction, Dr Betta Edu in company of NASSCO National Coordinator Abdulaziz Danladi and other ministry officials called on Governor Babajide Sanwoolu of Lagos State. Mb Muaz Mobile Cafe & Online Advert.

LABARAI DA DUMI DUMINSA;

Image
 Ni a ganina da za a sanya Sojojin sama a cikin sati ɗaya ko biyu, su bi dazukan nan, su riƙa bombin ɗin ƴan bindigar nan, sannan a sanya Sojojin Ƙasa su ƙarasa waɗanda basu mutu ba, Wallahi za a kawo ƙarshen Matsalar nan.   Cewar tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmed El-Rufai
Image
 Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin N-Power tace Kusan kashi 80 cikin 100 ke binsu bashi. Betta Edu ministar harkokin jin kai da yaki da fatara ce ta bayyana hakan a ranar Asabar, 7 ga watan Oktoba. Edu ta ce akwai kura-kurai da dama a cikin shirin kuma sun kaddamar da bincike kan yadda aka yi amfani da kudaden tun lokacin da aka fara shirin. Ministan ta yi nuni da cewa, akwai wasu da suka ci gajiyar tallafin da ake ba su alawus duk wata amma ba sa wurin aikinsu. Edu ta kuma ce ya kamata wasu daga cikin wadanda suka ci gajiyar shirin su fice daga shirin tun 2022 amma har yanzu suna kan biyan albashi. Tace "Dole ne mu koma mu duba N-Power mu fahimci mene ne matsalolin don haka za mu dakatar da shirin a yanzu har sai an kammala binciken da ya dace kan yadda ake amfani da kudi a cikin shirin N-Power" ministan tace Muna son sanin adadin nawa ne. mutane na dake asalin cin gajiyar acikin shirin a yanzu, mutum nawa suke bin bashi. Kuma zamu sake fasalin N-Power gaba daya tare da

DA DUMI DUMINSA:

Image
 RRR    Duk Wadanda Suka Cike Wannan Tsarin na RRR Kusan Shekara 2 Kenan Data Gabata. Mal. Indai An tantanceka, Ka bada bayananka Daidai, Kuma An shigar dasu Daidai, Kawai kasha kuruminka. Kana Cikin Wadanda zasu Rabauta da 75k da Gwamnatin tarayya take Gaf da fara bawa talakawan Kasa. Haka Shima Wanda ya sami 5k A farkon Shirin da akayi na Gwaji da Kuma wadanda suka sami 30k da yawansu suma zasu amfana da wannan kudi da za'a sake bayarwa, Domin harda BAYANANSU ake tantancewa a yanzu haka. Haka abin yake ga masu CCT PVHH Wadanda akayi na Gwaji Akaran farko da kuma Wanda aka zabi wasu jihohi akayi a online daga baya, Wasu Da yawama anfara basu kudin tin abaya. Wasu Kuma an bude Musu Account a Access Bank da Zenith Bank a Karkashin Wannan shiri, Wasuma har ATM 🏧 dinsu sun karba. Wasu Kuma an Tantancesu amma ba'a Turo musu da account ba, Amma sunada yellow kati 🟡 A hannunsu, Wasu kuma suna da blue 🔵 din kati a hannunsu, Dukkansu suna ciki da Yardar ALLAH. A Yanzu Haka ba'

DA DUMI DUMINSA:

Image
 DA DUMI DUMINSA: Ministar harkokin jin kai da yaki da fatara, Dr Betta Edu ta nemi goyon bayan ministar yada labarai ta kasa  a kan shirin gwamnatin tarayya za ta baiwa gidaje miliyan 15 a karkashin shirin CCT da jimillar kudi Naira 75,000 da za ta biya kowane mai cin gajiyar kashi uku. Dokta Edu ta kuma bayyana cewa mutane miliyan 1.5 ne za su ci gajiyar shirin GEEP daga watan Oktoba, 2023. Kowanne wanda ya ci gajiyar shirin zai karbi Naira 50,000 a karkashin 👉👉shirin lamunin mata,  👉Da kuma yen kasuwa 👉da manoma  GEEP. Za a biya kudaden ne a matakai 3 na mutane 500,000 a kowane lokaci Mb Muaz